Babban kotun tarayya
ICPC ta shigar da shari'a a gaban Kotu a ranar Juma'a a kan likitan tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai, Farfesa Bello Abubakar. ana zarginsa da kawo takardun bogi.
Rikicin shari'a ya kara tayar da hankali a ADC da NDC yayin da jam'iyyun ke tabbatar da cewa za su shiga zaben shugaban kasa na 2027 duk da kalubalen kotu.
Labarin nan yana magana ne a kan rubutun Asia El-Rufai game da tsare tsohon Gwamnan Kaduna da aka yi na tsawon kwanaki 150 ba tare da an yanke masa hukunci ba.
Wasu ‘yan takara da ke samun goyon bayan gwamnonin jihohin Benue da Ondo sun fara shari'a da Kwamitin Gudanarwa na Kasa na Jam'iyyar APC kan takara.
Kotun Kolin Najeriya ta yi hukunci a shari'ar tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, da hukumar yaki da cin hanci ta EFCC.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da ke neman hukumar zabe, INEC ta amince da kwamitin rikon kwarya na PDP karkashin Kabiru Turaki.
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da mutum uku a kotun tarayya kan zargin hannu a sace dalibai da malamai a Oriire, Oyo, tare da tuhumarsu da laifukan ta'addanci.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yi fatali da karar da Ritimi Amaechi ya kalubalanci nasarar Atiku Abubakar a zaben fitar da gwanin jam'iyyar ADC.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Babban kotun tarayya
Samu kari