Babban kotun tarayya
Kotun Oyo ta yanke hukunci cewa hukumar JAMB ba za ta iya tilasta dalibai mata Musulmi cire hijabi kafin jarabawar UTME ba, tare da umartar a biya diyya.
Wani alƙalin kotun Shari'a a jihar Katsina ya tsere ta taga bayan 'yan bindiga sun kai hari kotu suna neman shi, lamarin da ya sake tayar da hankalin mazauna yankin.
DSS ta gurfanar da mutum biyar da ake zargin mambobin Ansaru ne kan sace ɗalibai da malamai a Oyo da kashe mutum biyu, yayin da kotu ta ce a tsare su.
A labarin nan, za a ji irin martanin da likitan tsohon gwamnan Kaduna, Dr. Bello Abubakar ya yi kan zargin ICPC na cewa ya samar da rahoton bogi kan El-Rufa'i.
Kwamishinar Kudi ta Ondo ta kai karar shugabannin APC 35 kan zargin bata suna, yayin da kotu ta ɗage sauraron shari'ar zuwa Oktobar shekarar 2026.
An yi binciken kwa-kwaf kan ikirarin cewa Kotun Tarayya ta yi hukunci kan rubutun Larabci a tambarin sojojin Najeriya yaudara ne, babu hujjar irin wannan hukunci.
Tsohon alkalin Babbar Kotun Tarayya, Mai shari'a Baba Gana Ashigar, ya rasu a Maiduguri bayan gajeruwar rashin lafiya, lamarin da ya jawo alhini.
Kotun daukaka kara ta soke hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya umurci INEC ta soke rajistar ADC da wasu jam'iyyu hudu, tana mai cewa karar ba ta da inganci.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta ICPC ta yi zargin cewa likitan tsohon gwamnan jihar Kaduna, ya saba dokar aiki.
Babban kotun tarayya
Samu kari