Babban kotun tarayya
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta ce za ta zauna domin duba hukuncin da kotun tarayya ta yi kan 'yancin kananan hukumomi kafin daukan matakin karshe.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya dauki matakin shari'a kan mamban Majalisar jihar Kaduna da gidan talabijin na Channels kan zargin bata masa suna.
Ministar mata, Uju Kennedy Ohanenye ta ce ba za ta zauna ana kokarin dora mata laifin handame kudin gwamnati ba, inda ta musanta zargin da ake mata.
Tsohon gwamnan jihar Delta, James Ibori ya yi martani bayan hukuncin kotu kan ƙananan hukumomi inda ya ce hakan koma-baya ne ga ci gaban kasar Najeriya.
Bayan kwana guda da tesa keyarsa gidan kurkuku bisa zargin badakalar N33bn, kotu ta bawa tsohon ministan wuta, Mamman Saleh ya samu beli a kan N10bn
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na ta samun yabo tun bayan da kotun koli ta tabbatarwa kananan hukumomi yancin gashin kai, inda kungiyar kwararru a APC fa bi sahu.
Babbar kotun jihar Kano dake zaman ta a sakatariyar Audu Bako a nan Kano ta dauki mataki kan shari'ar Hafsat Surajo bisa zargin kashe yaron gidanta.
Sanata Shehu Sani ya yi martani kan umarnin da Kotun Koli ta ba Gwamnatin Tarayya ta rika biyan ƙananan hukumomi daga asusunta bayan zamanta a yau.
An tsaiko a shari'ar tsohon Ministan wuta a gwamnatin Muhammadu Buhari, Saleh Mamman saboda rashin lafiya inda ya yanke jiki ya fadi. Alkali ya tausaya masa.
Babban kotun tarayya
Samu kari