Babban kotun tarayya
A labarin nan, za a ji cewa mai magana da yawun jam'iyyar PDP ya ga ta kansa bayan da kotu ta aika da shi gidan gyaran hali bayan kalamansa a kan gwamnan Kwara.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ya aoke jadawalin zaben fitar da gwani, mika sunayen yan takara da maye gurbin wasu da INEC ta kakaba wa jam'iyyun siyasa.
A labarin nan, za a ji cewa Zekeri Umoru, daya daga cikin wadanda ake zargi da shirin kifar da gwamnatin Bola Tinubu ya bayyana yadda aka shirya shiga Aso Villa.
Tsohon ministan makamashi, Saleh Mamman, wanda kotu ta yanke wa hukuncin shekaru 75, ya shiga hannu bayan EFCC ta kama shi a Rigasa a jihar Kaduna.
EFCC ta kama tsohon ministan wutar lantarki, Saleh Mamman da wasu mutum biyu a Kaduna bayan hukuncin kotu kan zargin karkatar da kudade yayin da yake mulki.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar EFCC ta shaida wa kotu cewa lauyan Sadiya Farouk ya sanar da su abin da ya hana ta zuwa kotu a shari'ar da ake yi.
Iyalan tsohon gwamnan Kaduna Malam Nasir El-Rufai sun nuna damuwa kan yadda DSS ta tafi da shi bayan zaman babbar kotun tarayya, sun ce hakan ya saba doka.
DSS ta gurfanar da Nasir El-Rufai a kotun tarayya da ke Abuja kan tuhume-tuhume guda biyar da suka shafi tsaron kasa, inda ya musanta zarge-zargen.
Babbar Kotun Tarayya ta bai wa Nasir El-Rufai beli kan N100m tare da sharuddan zuwa DSS duk wata da gabatar da mai tsaya masa mai gida a Abuja da wasu sharudda.
Babban kotun tarayya
Samu kari