Babban kotun tarayya
A labarin nan, za a ji cewa hukumar DSS ta shaidawa kotu yawan kudin da Tukur Mamu ya samu a matsayin ladansa bayan harin da 'yan ta'adda suka kai Kaduna.
Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami ya karyata zargin kashe-kashe a baya, yana cewa ba ya da hannu kai tsaye ko a kaikaice inda ya gargadi masu yada hakan.
Wata kotu mai zamanta a Ibadan ta yanke wa wasu mutane biyar hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta same su da laifin kashe direban tasir a rikicin 2024.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta dage sauraro karar da EFCC ta kai tsohon gwamnan Anambra, Willie Obiano har sai baba ta gani kan almundahana.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmad Mahmoud Abubakar Gumi ya bayyana aniyarsa na tsayawa a nemawa Shugaban IPOB da aka daure, Nnamdi Kanu afuwa.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a babban birnin tarayya Abuja, ta dage shari'ar da ake yi tsakanin hukumar EFCC da tsohon gwamnan Benue, Gabriel Suswam.
Babbar kotun tarayya Abuja ta karyata labarin cewa an yi yunkurin kashe Justice James Omotosho bayan hukuncin da ya yanke wa Nnamdi Kanu, tana kira da a yi bincike.
Dangin shugaban IPOB, Mazi Nnamdi Kanu sun ce akwai makirci na kashe shi bayan kotu ta yanke masa hukuncin ɗaurin rai da rai kan tuhumar ta’addanci.
Kotun Tarayya ta karyata labarin cewa an yi yunkurin hallaka Mai Shari'a, James Omotosho saboda hukuncin da ya yanke kan Nnamdi Kanu a makon jiya.
Babban kotun tarayya
Samu kari