Nade-naden gwamnati
Gwamnan jihar Benue, Alia Hyacinth ya dakatar da kwamishinan shari'a kan shiga shari'ar kalubalantar dokar da ta kirkiri EFCC ba tare da saninsa ba.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya godewa mutum 5 da ya sallama daga matsayin ministoci tare da yi masu fatan alheri a duk harkokin da za su sa a gaba.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi sauye-sauye a mukaman Ministoci a gwamnatinsa bayan korafe-korafen yan Najeriya inda ya sallami wasu guda biyar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya maye gurbin dakatacciyar ministar jin kai da yaki da talauci, Dr. Betta Edu, ya naɗa Dr Nentawe Yilwatda a matsayin minista.
Cif Edwin Clerk ya zargi gwamnatin Bola Tinubu da shirin yin amfani da kudin Kudu maso Kudu wajen bunkasa wasu hukumomin raya shiyyoyin kasar nan.
Shugbaan ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Sunday Dare, tsohon minista a gwamnatin Muhammadu Buhari a matsayin mai ba shi shawara ta mussmman.
Bayan korar ministoci, Bola Tinubu ya nada sabon shugaban hukumar da'ar ma'aikata ta kasa. Sabon shugaban ya ce zai yaki cin hancida rashawa ba sani ba sabo
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya amince da nadin Bianca Odinaka Odumegu-Ojukuwu a matsayin ƙaramar Ministar harkokin waje da wasu ƙarin mutane biyar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ji kiraye-kirayen al'umma da ya sallami wasu Ministoci har guda biyar daga mukamansu a yau Laraba 23 ga watan Oktoban 2024.
Nade-naden gwamnati
Samu kari