Nade-naden gwamnati
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi sababbin nade-nade a gwamnatinsa. Shugaban kasan ya nada sabon shugaban hukumar CCT da wasu hukumomi shida.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya nada dan tsohon gwamnan jihar Kwara, Cornelius Oluwasegun Adebayo a matsayin shugaban hukumar NALDA da ke kula da harkokin noma.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin surukin shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje a matsayin hadiminsa na musamman a hukumar kiwon dabbobi.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin tsohon sanatan Kano ta Tsakiya, Bashir Lado da kuma Baffa Dan Agundi daga jihar manyan mukamai a yau Asabar.
Shugaba Bola Tinubu ya sallami Mohammed Bello-Koko wanda Muhammadu Buhari ya naɗa mukamin daraktan hukumar NPA tare da maye gurbinsa da Abubakar Dantsoho.
Daniel Bwala ya yi martani mai zafi ga Sanata Ali Ndume kan caccakar gwamnatin Bola Tinubu da yake yawan yi inda ya ce sanatan bai kai ya soki shugaban ba.
An kuma samun shugaban ƙaramar hukumar na rikok kwarya a jihar Ribas ya naɗa mataimaka sama da 300, hakan na zuwa ne bayan hukuncin kotun ƙolin Najeriya.
Shugaban Kenya William Ruto na shirin kafa wata karamar gwamnati bayan korar daukacin ministocinsa bayan shafe makwanni ana zanga-zangar adawa da shirinsa na haraji.
Majalisar wakilan Najeriya ta zargi ministar mata da Uju Kennedy Ohanenye da barnatar da kudin gwamnati ta hanyoyin da ba su dace ba, ciki har da bikin shekara.
Nade-naden gwamnati
Samu kari