Nade-naden gwamnati
Shugaba Bola Tinubu ya karɓi takardun aiki daga jakadu 17 da manyan kwamishinoni 4, inda ya jaddada cewa Najeriya za ta ƙarfafa haɗin kai tsakaninta da ƙasashe.
Wata majiya daga ma'aikatar tsaro ta ce rikici da aka yi tsakanin Bello Matawalle da Badaru Abubakar ne ya jawo babban ministan tsaro, Badaru ya ajiye aiki.
Ministan Harkokin Abuja, Nyesom Wike ya sallami mukaddashin shugaban hukumar FCT-IRS, Michael Ango daga mukaminsa, ya maye gurbin da wani jami'i.
Daniel Bwala ya ce Tinubu yana naɗa mutane, ko da kuwa waɗanda suka taba saba masa ne, bisa darasin da ya koya daga mahaifiyarsa na zama mai yafiya
Majalisar Dattawan Najeriya ta karbi sunayen jakadu 62 daga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu bayan mutum uku da ya tura sunayensu a kwanakin baya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya jininawa Majalisar Dattawa bisa tantancewa tare da tabbatar da sabon ministan tsaro, Janar Musa cikin hanzari.
Majalisar Dattawa ta fara tantance jakadu uku da Shugaba Tinubu ya nada, inda kwamitin harkokin ƙasashen waje ya kammala binciken sirri a kan su.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake zabo mutanen da yake so ya nada a matsayin jakadu. Shugaban kasa ya zabo har da tsohon Minista, Abdulrahman Dambazau.
Majalisar Dattawa ta kira ministocin kudi, kimiyya da tsaro domin bayyana yadda shirin Safe School ya lalace bayan kashe dala miliyan 30 da biliyoyin naira.
Nade-naden gwamnati
Samu kari