Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta fara tattaunawa da gwamnatin Burkina Faso karkashin Ibrahim Traoré game da jirgin sojojin saman Najeriya da Burkina Faso ta tsare.
Lauya mai kare hakkin dan Adam a Najeriya, Femi Falana ya bayyana cewa dole a magance talauci da rashn tsaro kafin Najeriya ta magance juyin mulki a Afrika.
Janar John Enenche mai ritaya ya bayyana cewa juyin mulki yanzu kusan ya zama ba zai yiwu ba a Najeriya saboda sabuwar fahimtar dimokuradiyya cikin sojoji.
A labarin nan, za a ji rundunar saman Najeriya ta bayyana cewa jami'anta da suka sauka a Burkina Faso suna nan cikin koshin lafiya, an yi magana da kasar.
Dan majalisar dokokin Amurka, Riley Moore ya yaba da matakan da Najeriya ke dauka kan matsalar tsaro bayan ceto dalibai sama da 100 da aka sace a makarantar Neja.
Gwamnatin kasar Burkina Faso ta rike jirgin sojin saman Najeriya dauke da sojoji 11 saboda zargin shiga kasar ba tare da izini ba. Najeriya bata ce komai ba.
A labarin nan, za a ji cewa Riley Moore da tawagarsa da suka sauka a Najeriya gane da zargin kisan kiristoci ya magantu bayan taron da ya yi da Nuhu Ribadu.
Tun farkon shekarar 2025 aka fara fuskantar yunkurin kifar da gwamnati a Benin. An so yin juyin mulki a Najeriya bayan yinsa a Madagascar da Guinea Bissau.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar saman Najeriya ta samu nasarar ragargaza sojojin da su ke kokarin tserewa bayan sun ayyana juyin mulki a Benin.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari