Aikin Gwamnatin Najeriya
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta sanar da fara atisayen daukar ma'aikata a rukuni uku: Superintendent Cadre, Inspectorate Cadre, and Customs Assistant Cadre.
Ministan yada labarai da wayar da kan al'umma, Mohammed Idris ya ce ya samar da guraben ayyukan gwamnatin tarayya 30 ga 'yan asalin jihar Neja da dama.
Gwamna Bala Mohammed ya yi ziyarar ba zata sakatariyar jihar Bauchi inda ya rasa manyan ma'aikata ciki har da kwamishinoni. Gwamnan ya gargade su.
Gwamnati ta ce ta na iya bakin kokarinta. Gwamnatin tarayya ta dai-dai ba ne a siyasantar da mutuwar 'yan kasa. Jama'a sun mutu yayin turmutsitsin karbar tallafi.
Gwamnatin tarayya ta waiwayi mutanen jihar Jigawa. An kaddamar da karasa aikin tsohon gwamna, Saminu Turaki. Mutane sama da akalla kusan miliyan 1.5 za su amfana.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada mukamai kusan 100 a hukumomin raya tafkin ruwan Najeriya 12 a Kudu da Arewa. Mutane 72 sun samu mukamai a jihohi.
Gwamna Abba Yusuf ya sauke mukarrabai bakwai tare da sauya kwamishinoni wuraren aiki, don inganta ayyukan gwamnati, yayin da yake duba dacewar kowannensu.
Gwamnatin Bola Tinubu ta ce ana gyara a ɓangaren wutar lantarki. Ministan makamashi, Adebayo Adelabu ne ya fadi haka. Ya fadi wasu shirye-shiryen gwamnati.
A ranar Juma'a Bola Ahmed Tinubu ya cigaba da yin nadin mukamai. An amince da nadin mukamai a hukumar da aka kawo domin cigaban Kudu maso gabas a Najeriya.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari