Aikin noma
Gwamnaton tarayyar Najeriya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ta shirya karya farashin kayan abinci a kasar nan don talaka ya huta.
Shugaba Bola Tinubu ya dawo gida lokacin da ake fama da tsadar rayuwa, lamarin da ya jawo zanga-zanga a wurare. Tinubu ya bada umarni tun daga Faransa kafin ya dawo.
Shugabar harkokin sadarwa ta rikon kwarya a CBN, Hakama Sidi-Ali ta tabbatar da cewa bankin CBN ya narka $500, 000 a kasuwa yayin da $1 ta kai N1425.
Ganin an cire tallafin man fetur Shugaban kasa ya ba ‘Yan majalisa N57.8bn a ba talakawa shinkafa. Ana zargin wasu 'yan majalisa sun boye shinkafar da aka ba su.
Wasu Gwamnonin Arewa sun kebe da Mai girma Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban kasar a Abuja. Umar Mohammed Bago da Inuwa Yahaya sun dage a kan harkar noma.
A jawabin sabuwar shekara, shugaban kasa Bola Tinubu ya dauki wasu alkawurra guda biyar da ya ke fatan gwamnatinsa za ta aiwatar a shekarar 2024.
Rashin tsaro da wahalar rayuwa za ta ta’azzara sosai a shekarar 2024 da za a shiga kamar yadda bincike ya nuna. Abin zai fi shafar jihohin da ke yankin Arewa ne.
Gwamnatin jihar Katsina ta tallafawa manoma 2,040 da kayan noman rani da suka hada da injinan ban ruwa a wani shiri da take yi na bunkasa sana'ar noman rani a jihar.
Wasu mata wadanda ke sana'ar sayar da rake sun bayyana damuwarsa kan karancin riba da rashin wadatar raken a bana. Manomin rake duk dai a Kadunan ya fadi dalili.
Aikin noma
Samu kari