Aikin noma
Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayya ta rage farashin taki da kayan noma domin kare manoma daga asara da tabarbarewar harkar noma.
A labarin nan, za a ji cewa jirgin ruwa daga Amurka, wanda ke dauke da alkama ta miliyoyin Dala ta sauka a Najeriya a wani yunkurin inganta kasuwanci.
Akalla kananan manoma 14,000 daga kananan hukumomi bakwai na jihar Bauchi sun amfana da shirin noma na zamani na Gidauniyar Heineken Africa ta shirya.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da ware N50bn na shirin inganta samar da abinci domin sauya tsarin iri a Najeriya tare da inganta tattalin arzikin kasa.
Manoma a jihohin Taraba da Gombe sun koka kan matsalalolin da suka fuskanta a bana. Sun koka kan karyewar farashi da rikicin makiyaya masu shiga gonaki.
Mutanen ƙauyuka a Tsafe, Jihar Zamfara, sun ce ’yan bindiga suna tilasta musu biyan kuɗin “girbi” kafin su shiga gonakinsu, duk da wahalar da ake ciki.
Yan kasuwa da masu ruwa da tsaki a harkokin noma sun jinjina wa gwamnatin tarayya bisa yadda tsadar kayan abinci ke kara a jihohi iirinsu Kwara, Ogun da Oyo.
Majalisar tarayya ta bukaci gwamnatin tarayya da ta rage farashin takin zamani saboda yadda yake cutar da manoma da kuma jawo musu asara mai yawa
Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin tallafawa kananan manoma da Naira biliyan 250. Ministan noma, Sanata Abubakar Kyari ne ya bayyana haka a Kaduna.
Aikin noma
Samu kari