Aikin noma
Ministan noma, Sanata Abubakar Kyari ya bayyana cewa bude boda domin shigo da kayan abinci ya karya farashin abinci a Najeriya, ya ce an karfafi manoma.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya bukaci PFSCU ta gaggauta raba wa manoma lamunin Naira biliyan 250 domin bunkasa noma a Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci ma'aikatar noma da samar da abinci a kara karya farashin kayan abinci a Najeriya domi saukaka rayuwar 'yan kasa.
Mai martaba Oba Ewuare II ya bukaci a yi azumin mako biyu domin magance matsalolin tsaro da samun amfanin gona mai albarka a jhar Edo da kewaye a bana.
Wani jigon APC a jihar Jigawa, Abdullahi Mahmood ya bayyana cewa gwamna Umar Namadi ya kafa tarihi wajen kawo sauye sauye masu muhimmanci a Jigawa.
Hukumar NEMA ta kai agajin gaggawa jihar Adamawa bayan ruwa ya jawo ambaliya a karamar hukumar Numan da ke jihar Adamawa. Gidaje da gonaki sun lalace.
Alhaji Aliko Dangote ya shirya samar da katafaren kamfanin takin zamani a kasar Habasha. Kamfanin zai samar da sana'o'i kasar tare da inganta harkokin noma.
Gwamnatin tarayta ta kaddamar da shirin karfafa mata a fannonin noma da kiwo a Najeriya, za a taimakawa mata akalla miliyan 10 a fadin jihohin Najeriya.
Gwamnati tarayya ta sanar da shirin daukar bayanan manoma da ya hada da sunayen su domin cire masu karbar tallafin bogi. Hakan zai taimaka wajen samar da abinci.
Aikin noma
Samu kari