
Aikin noma







Farashin buhun kayan abinci ya sauka a makon nan. Maganar da ake yi, shinkafa, masara, gero, waken suya da sauran hatsi sun rage tsada a kasuwa a halin yanzu

A 2023, Gwamnatin Najeriya za ta dauki mutum miliyan 2 domin suyi mata aiki na musamman. Kwamishinan Hukumar kidaya ta kasa na reshen Ekiti ya bayyana wannan.

Dabbobin makiyaya sun auka gonakin jama’a yayin da ake shirin yin girbi. Amma Miyetti-Allah tace gonakin suna kan hanya ne don haka dabbobi suka yi masu barna

Nan ba dadewa ba komai zai dadaita game da matsala tare harhawar farashi a Nigeria inji ministan noma yayin da yake kare kasafin kudi a gaban majalissar dokoki.

Asusun Majalisar Dinkin Duniya ta Yara, UNICEF, ta bayyana cewa yara 100 na mutuwa a kowanne awa a Najeriya saboda matsananciyar rashin abinci mai gina jiki.

Masana suna ganin za ayi wahalar abinci, Naira za tayi raga-raga, man fetur zai tashi kwanan nan. Akwai yiwuwar ayi fama da mummunan wahalar man fetur a Disamba
Aikin noma
Samu kari