Aikin noma
Ministan kudi na kasa, Wale Edun ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya za ta tallafawa manoma da gaggawa saboda karyewar farashin kayan abinci a bana.
A labarin nan, za a ji cewa ana zargin ƴan ta'adda na karɓe iko da wasu dazuka a Kano da Katsina,inda suke karban kuɗin fansa tare da mulkar mutane da zalunci.
Faduwar farashin kayan abinci a Jihar Niger na jefa manoma cikin mawuyacin hali da gargaɗin tsaron abinci, koma baya na lalata harkar noma da gaza biyan basuka.
Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayya ta rage farashin taki da kayan noma domin kare manoma daga asara da tabarbarewar harkar noma.
A labarin nan, za a ji cewa jirgin ruwa daga Amurka, wanda ke dauke da alkama ta miliyoyin Dala ta sauka a Najeriya a wani yunkurin inganta kasuwanci.
Akalla kananan manoma 14,000 daga kananan hukumomi bakwai na jihar Bauchi sun amfana da shirin noma na zamani na Gidauniyar Heineken Africa ta shirya.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da ware N50bn na shirin inganta samar da abinci domin sauya tsarin iri a Najeriya tare da inganta tattalin arzikin kasa.
Manoma a jihohin Taraba da Gombe sun koka kan matsalalolin da suka fuskanta a bana. Sun koka kan karyewar farashi da rikicin makiyaya masu shiga gonaki.
Mutanen ƙauyuka a Tsafe, Jihar Zamfara, sun ce ’yan bindiga suna tilasta musu biyan kuɗin “girbi” kafin su shiga gonakinsu, duk da wahalar da ake ciki.
Aikin noma
Samu kari