Yan bindiga
Fasto Johnson Suleman ya bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya dauki mataki mai tsauri kan masu daukar nauyin ta’addanci a Najeriya ko kuma ya sauka daga mulki.
Tsohon Manjo Janar Abubakar Rabe da matarsa da aka sace a jihar Katsina sun bayyana a wani sabon bidiyo suna rokon gwamnati ta taimaka wajen ceto su.
Gwamnan Oyo, Seyi Makinde, ya tabbatar wa tsohon Ministan Makamashi, Adebayo Adelabu, cewa gwamnati na kokarin ceto ƙanwarsa da 'ya'yanta biyu da aka sace.
Dakarun Najeriya sun kama jagoran 'yan ta'adda, Kachalla Halilu bayan ya yi karfin hali ya shiga kasuwa tsakar rana a jihar Zamafara. An mika shi ga 'yan sanda.
Kungiyar Musulmin Oyo ta yi Allah-wadai da masu garkuwa da mutane da suka danganta laifuffukansu da Shari’a, tana mai cewa ba sa wakiltar Musulunci ko Musulmai.
Sarkin Argungu, mai martaba Alhaji Muhammad Samaila Mera, ya yi kira ga mutanensa da su tashi tsaye domin kare kansu daga hare-haren 'yan bindiga.
Jarumar fina-finai ta masana'antar Nollywood, Hilda Dokubo, ta soki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan matsalar rashin da ake fama da ita a Najeriya.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a jihar Sokoto. Hare-haren na 'yan bindiga sun jawo an kashe mutane da dama tare da raba su da muhallansu.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun shiga birnin tarayya Abuja dauke da manyan makamai sun sace mutum hudu tare da kashe wani dan banga da ke tsaron jama'a.
Yan bindiga
Samu kari