Yan bindiga
Rundunar Sojojin Najeriya ta musanta rahotannin da ke yawo cewa Laftanar Kanal Emmanuel Gabriel Okoye ya mutu ne sakamakon harin ‘yan bindiga a Taraba.
Babbar Kotun Tarayya a Kano ta yanke wa wata mata hukuncin daurin shekaru 10 bayan samunta da laifin safarar makamai da harsasai ga ‘yan bindiga.
Tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Abdulsalami Abubakar, ya bayyana cewa yada labaran kanzon kurege na taimakawa wajen kara karfin 'yan ta'adda.
Binciken masana ya yi karin haske kan jita-jitar cewa cewa ‘yan ta’adda sun harbo jirgin saman rundunar sojin saman Najeriya a jihar Niger da Tsakiyar kasar.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya yi taro da sarakunan gargajiya domin tattauna matsalar rashin tsaro. Ya bayyana muhimmancin da suke da shi.
Tsohon shugaban hukumar NYSC, Birgediya Janar Maharazu Tsiga (mai ritaya), ya samo mafita kan matsalar 'yan bindiga da suke sace mutane zuwa cikin daji.
Tsofaffin hafsoshin soja da abokan marigayi marigayi Janar Rabe Abubakar mai ritaya sun bukaci a yi garambawul ga tsarin tsaro bayan mutuwarsa a hannun ‘yan bindiga.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Plateau. 'Yan bindigan sun hallaka jami'an tsaro na 'yan sa-kai bayan an yi artabu.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, ya bayyana cewa wasu daga cikin mutanen jihar na dauko hayar miyagu domin aikata laifuffukan garkuwa da mutane.
Yan bindiga
Samu kari