Jos
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Jigawa sun kama wasu mutane da ake zargi suna da alaka da safarar makamai daga Jos a Filato zuwa Kano da Jigawa da bindigogi.
Wasu mahara sun tare 'yan kasuwa a kan hanyar jihar Filato. Rahoto ya nuna cewa an kashe mata da yara kanana a harin da aka kai wa 'matafiya 'yan kasuwa.
Bayan buƙatar dauke sojoji a wuraren rikici a Plateau, shugaban kungiyar Izalah ta JIBWIS, Sheikh Sani Jingir, ya yi magana game da shawarar dauke sojoji a jihar.
Sheikh Muhammad Nuru Khalid ya nuna damuwa da kalaman Sheikh Sani Jingir kan Malam Yusuf Sambo Rigachukun bayan ziyarar da Peter Obi ya kai masa.
Mazauna yankin Bunyun, dake Bashar a karamar kukumar Wase ta kihar Plateau sun tsere daga gidajensu sakamakon hare-haren 'yan bindiga da ya yi tsanani a yankin.
Wasu 'yan bindiga sun kashe 'yan banga 70 yayin da suka kai hari a wasu kananan hukumomin jihar Filato. 'yan bindigan sun kona gidaje bayan kai harin.
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun kama wani mutum mai suna Stephen Gyang da ake zargi da kitsa kai hari kan matafiya a Barikin Ladi a ranar Asabar.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga sun kai hari kan wasu masu makoki a kauyen Rim, jihar Plateau, inda suka harbi matashi.
Wasu 'yan bingida sun kai hari gidan tsohon ministan wasanni, Damishi Sango a jihar Filato. Sun kashe wata mmata 'yar uwar shi bayan sun harbi dan sanda.
Jos
Samu kari