Kashim Shettima
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya dauko gawar shugaba Muhammadu Buhari daga London zuwa Najeriya domin jana'iza a Daura a jihar Katsina.
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da cewa an dage jana'izar shugaba Muhammadu Buhari daga Litinin zuwa Talata kafin dawo da shi Najeriya daga London.
Wani karamin jirgi ya yi hatsari a filin jirgin saman Southend da ke London. A gefe guda Shettima da Gbajabiamila sun isa Ingila domin karbar gawar Buhari da ya rasu
Shugaba Bola Tinubu ya ba mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima umarnin zuwa London domin rako gawar tsohon shugaba, Muhammadu Buhari da ya rasu ranar Lahadi.
Fadar shugaban kasa ta karyata rahotannin da ke cewa Mataimakin Shugaba Shettima ya soki Tinubu kan dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara a Rivers.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya je London duba lafiyar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa umarnin shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Sanata Kashim Shettima ya yabawa Mohammed Adoke da Aminu Tambuwal waɗanda suka tsaya kai da fata wajen hana tsige shi daga kujerar gwamnan Bormo.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ce duk ‘yan siyasa daya suke wajen gina kasa, komai bambancin jam’iyyarsu da ra’ayinsu na siyasa a ƙasar.
Tsohon Antoni-Janar na tarayya, Mohammed Bello Adoke ya kaddamar da littafin da ya rubuta a Abuja. Manyan Najeriya kamar Shettima, Kwankwaso sun hallara.
Kashim Shettima
Samu kari