Kashim Shettima
A labarin nan, za a ji yadda Gwamna Abba Kabir Yusuf, Mataimakin Shugaban kasa Kashim Shettima da manyan Najeriya da suka yi ziyarar jaje a kasuwar Singer.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya karbi gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. Shettima ya bayyana muhimmancin Kano ga APC.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, wnada ya wakilci Bola Tinubu tare da manyan jiga-jigai sun karbi Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC.
Shugaba Tinubu ya lula zuwa Adamawa don bude manyan ayyuka, yayin da Shettima ya nufi Kano don jajen gobarar Singer da karɓar Gwamna Abba Yusuf zuwa APC.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima, ya yi tafiya zuwa kasar Ethiopia. Shettima zai wakilci Mai girma Bola Tinubu a wajen taron kungiyar AU.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan Kashim Shettima a wajen taron majalisar tattalin arziki ta kasa (NEC). Mahalarta taron sun yi masa tafi.
Shugaban malaman Izala, Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya bayyana cewa zai goyi bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da Kashim Shettima bisa sharuda.
Wani jagoran 'yan Arewa a Kudancin Najeriya, Saidu, ya ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara. Ya bayyana kuskuren da zai yi idan ya ajiye Kashim Shettima.
Gwamnatin Jihar Kwara na fuskantar zargi kan hana Kashim Shettima ziyartar Woro, inda aka kashe mutum 170, a harin da 'yan bindiga a makon da ya gabata.
Kashim Shettima
Samu kari