Jihar Enugu
Fitaccen Fasto a Najeriya, Ejike Mbaka ya ce ya kamata 'yan Majalisun Tarayya da gwamnoni su fara daukar N62,000 a matsayin mafi karancin albashi.
Yayin da ake shirin gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar Enugu, wasu ‘yan bindiga sun yi ajalin wani dan takarar PDP a karamar hukuma, Hon. Ejike Ugwueze.
Kamfanin rarraba wutar lantarki a kudu maso gabas (EEDC) ya ba gidajen gwamnati da manyan ma'aikatu wa'adin katse musu lantarki. EEDC ya ce sun ci bashi sosai.
An samu tashin wata gobara a kasuwar Katako da ke birnin Enugu, babban birnin jihar Enugu a ranar Talata. Shaguna biyar da ke cikin kasuwar sun kone.
Wasu matasa a jihar Enugu sun yi amfani da bindigar wasan yara wajen kwace motar wani mutum, amma sun shiga hannu bayan da 'yan sanda suka tasa su gaba.
An yi kyakkyawar hadaka tsakanin gwamnatin tarayya da jihar Enugu inda aka fara noman rogo tare da sarrafa shi zuwa sinadarin man fetur. Yanzu shirin ya yi nisa.
Rahoto ya bayyana yadda wasu 'yan ta'adda suka yiwa jami'an tsaron Najeriya kisan gilla a jihar Enugu da ke Kudancin Najeriya. An bayyana matakin da ake dauka.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga sun hallaka jami'an 'yan sanda biyu a jihar Enugu. Gwamnan jihar ya sanya tukuici domin a gano su.
An samu asarar rayukan fasinjoji mutum 16 bayan motarsu ta gamu da mummunan hatsari a jihar Enugu. Motar ta bugi wata katanga ne sannan ta kama da wuta.
Jihar Enugu
Samu kari