Jihar Enugu
Sanata mai wakiltar Enugu ta Gabas, Sanata Kelvin Chikwu ya tabbatar da sauya sheka daga LP zuwa APC mai mulkin Najeriya, ya ce rikicin yan adawa ya koro shi.
Ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji, ya fito ya kare kansa kan zargin da ake yi masa na yin amfani da takardun bogi. Ta nuna yatsa ga wani gwamna.
Jami’ar Nsukka da ke jihar Enugu a Najeriya ta tabbatar cewa minista a gwamnatin Bola Tinubu bai kammala karatunsa ba kuma ba ta taɓa ba shi takardar digiri ba.
An tura wani Fasto mai shekara 63 da ake kira Luke Eze, gidan yari bayan tuhumar shi da cin zarafin ’yan mata biyu wadanda adda da kanwa suke a jihar Enugu.
Rahotanni masi tushe daga jihar Enugu sun bayyana cewa Gwamna Peter Mbah ya amince zai tattara kayansa da magoya bayansa daga PDP zuwa APC mai mulki.
Sanata mai wakiltar Enugu ta Gabas a Majalisar Dattawa ta 10, Kelvin Chukwuya fice daga jam'iyyar LP saboda rigimgimu, ya koma APC mai mulkin Najeriya.
Wasu masu ruwa da tsaki a APC ta jihar Enugu sun bayyana damuwarsu kan yadda wasu jagorori ke neman toshe lafar sauya shekar gwamna Peter Mbah zuwa APC.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa yan bindiga sun bindige wani Fasto a jihar Enugu inda ake zargin ba nufin garkuwa da shi suka yi ba illa dai hallaka shi.
Fitaccen jarumin Nollywood, Chiwetalu Agu ya musamta labarin da ake eyadawacewa ya yi bankwana da duniya, ya wallafa bidiyonsa don tabbatar da yana raye.
Jihar Enugu
Samu kari