Jihar Enugu
Alhaji Abdul Mutalib Badamosi, limamin Masallacin Yatbawa da ke Ibagwa-Aka, Jihar Enugu, ya rasu kuma an binne shi bisa tsarin addinin Musulunci.
An tabbatar da rasuwar babban sakataren kungiyar kwadsgo ta Najeriya, NLC, Emmanuel Ugboaja yana da shekaru 60 a duniya, ya rasu bayan doguwar jinya.
Dakarun sojojin Najeriya sun kama kwamandan masu garkuwa da mutane a Enugu tare da kwato AK-47 guda huɗu, magazin bakwai da harsasai 133 a wani daji.
Dakarun 'yan sanda sun kama mutane 5 kan kisan Sarkin Ochia a Imo, yayin da aka kashe wani da ake zargin shugaban ƙungiyar tare da kwato bindigar AK-47.
Rundunar sojin Najeriya ta ceto Laftanar Kanar Ofor Amobi da wani farar hula bayan kwanaki 10 ana samame a dazukan Enugu, yayin da masu garkuwa suka tsere.
Tsohon ɗan wasan Super Eagles, Moses Simon, ya zargi Rangers International da ƙin ba shi kwantiragi a baya saboda bambancin ƙabila, duk da jagorantar tawagar gwaji.
Dakarun sojoji na rundunar Operation Udoka da ke aiki a yankin Kudu maso Gabas sun samu nasarar cafke jami'an tsaro da ke safarar makamai ga 'yan ta'adda.
Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta bayyana dalilan da suka sa ta damke tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji a filin jirgin sama a Abuja.
An kama tsohon ministan Kimiyya da Fasaha, Uche Nnaji, a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja bayan dawowarsa daga Enugu ta jirgin haya.
Jihar Enugu
Samu kari