Aiki a Najeriya
Ma'aikatar Ilimi ta Najeriya za ta ɗauki ƙwararrun malamai don gyara makarantun fasaha na tarayya da ke a fadin Najeriya. Za a rufe shafin a ranar 16 ga Maris.
Gwamna Bala ya rage awannin aikin ma'aikata a jihar Bauchi zuwa 3:00pm a Ramadan. Gwamna Abdulrazaq ya gaishe da Musulmi da Kirista yayin da aka fara azumin Ramadan.
Hukumar EFCC ta cika hannunta da wani bawan Allah mai suna Gidado Ibrahim a kan zargin hada baki da wata Halimat Adenike Tejusho wajen karyar nemo aiki a NNPCL.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin ma'aikatan Najeriya sun fara cin gajiyar wani bangare na dokokin haraji da gwamnatin Bola Tinubu ta zo da su.
A labarin nan, za a ji cewa wata mummunar gobara ta tashi a kasuwar sayar da kayan masarufi ta Singer da ke Kano, lamarin da ya jawo asara mai yawa.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mai magana da yawun Shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana yadda Shugaba Bola Tinubu ya rika mulki ba da son rai ba.
Ƙasar Saudiyya ta amince da ɗaukar ’yan Najeriya aiki a hukumance bayan yarjejeniya da aka ƙulla domin tsara daukar ma’aikata da kare hakkokinsu.
Ma'aikatan Abuja sun daukaka kara kan hukuncin kotu yayin da yajin aikin JUAC ya tsayar da harkokin asibitoci da makarantu a dukkan kananan hukumomi.
Gwamnatin Gombe ta tabbatar da mutuwar Ibrahim Nazifi mai neman aiki soja, yayin atisaye a Zaria a Kaduna ta mika ta’aziyyar Allah ya gafarta masa.
Aiki a Najeriya
Samu kari