
Aiki a Najeriya







Hukumar hasashen yanayi a Najeriya ta ce za a yi hazo na tsawon kwanaki a Najeriya, kuma ya kamata kowa ya shriya don maraba da wannan lokacin mai zuwa gaba.

Wani littafi da ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani ya buga ya zama abin kwatance a duniya, ministan sufurin jiragen sama ya siya kwafi 2000, gwamna.

Wata mummunar Gobara ta kama a dakin gwaje-gwaje na asibitin kwararru da ke birnin Jos a jihar Filato. An bayyana asarar kayan kudi da aka yi a lokacin gobarar.

Bidiyo da yawa ne suka yadu a kafar sada zumunta na yadda 'yan Najeriya ke kokarin tabbatar da sabbin kudi na gogewa ko kuma suna da inganci sabanin ikrari.

Kwamishinan Kano ya bayyana gaskiyar lamarin da ya faru har aka ce wai an kore shi daga aiki. Ya ce da kansa ya ajiye aiki don haka yana da hujja a hannunsa.

A wnai bidiyon da aka yada, an ga lokacin da wasu jami'an 'yan sandan Najeriya ke daukar kwalbar giya suna kwankwada a bakin aiki.Wannan batu ya jawo cece-kuce.
Aiki a Najeriya
Samu kari