Aiki a Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin ma'aikatan Najeriya sun fara cin gajiyar wani bangare na dokokin haraji da gwamnatin Bola Tinubu ta zo da su.
A labarin nan, za a ji cewa wata mummunar gobara ta tashi a kasuwar sayar da kayan masarufi ta Singer da ke Kano, lamarin da ya jawo asara mai yawa.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mai magana da yawun Shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana yadda Shugaba Bola Tinubu ya rika mulki ba da son rai ba.
Ƙasar Saudiyya ta amince da ɗaukar ’yan Najeriya aiki a hukumance bayan yarjejeniya da aka ƙulla domin tsara daukar ma’aikata da kare hakkokinsu.
Ma'aikatan Abuja sun daukaka kara kan hukuncin kotu yayin da yajin aikin JUAC ya tsayar da harkokin asibitoci da makarantu a dukkan kananan hukumomi.
Gwamnatin Gombe ta tabbatar da mutuwar Ibrahim Nazifi mai neman aiki soja, yayin atisaye a Zaria a Kaduna ta mika ta’aziyyar Allah ya gafarta masa.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi alkawarin cicciba rayuwar matasa akalla 50,000 a cikin wani tsari na sama masu abik dogaro da Kai.
Gwamna Monday Okpebholo ya biya ma'aikatan Edo albashin watan 13, lamarin da ya sa ma'aikata suka yaba masa domin zai taimaka musu wajen biyan kudin makarantar yara.
A labarin na, za a ji Barista Abba Hikima da Dr. Bello Galadanchi na ci gaba da bibiyar batun N-power a kotun ma'aika domin kwato hakkin matasan Najeriya.
Aiki a Najeriya
Samu kari