Zaben Shugaban kasan Najeriya
Idan zaben 2027 ya zo, Kwamred Adnan Mukhtar Adam Tudunwada ya ce Atiku Abubakar ne mafita, yana so jagororin Obidient da Kwankwasiyya su bi bayan jam’iyyar PDP.
'Yan majalisar wakilan Najeriya sun yi fatali da wani kudirin doka da aka gabatar na neman a yi wa dokar zaben shugaban kasa da na gwamnoni garambawul.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, ya yi martani kan rahoton da hukumar zaɓe ta INEC ta fitar kan zaben shekarar 2023.
Seyi Tinubu ya ce babu dadi ganin mutanen kasar nan suna shan wahalar da ya kamata a sha shekarun baya. Ita ma Folashade Tinubu-Ojo ta ce mutane su kara hakuri kadan
Tsohon jigo a jam'iyyar PDP, Deji Adeyanju, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ba zai daina tsayawa takara ba.
Mai magana da yawun shugaba Bola Ahmed Tinubu watau Ajuri Ngalale ya ce an ba mai gidansa mukami. Tinuu ya samu kujerar gwarzon harkokin lafiya a Afrika.
Wani babba a PDP, Mark Jacob ya fadi yadda son kai ya cuci PDP a zaben shugaban kasa, ya bada shawarar a dauki mataki a kan Nyesom Wike saboda yadda ya taimaki APC.
Ana shirin fito da wasu sauye-sauye da za a iya kawowa dokar zabe. Da zarar 'yan majalisa sun yi nasara, yadda ake shirya zabe zai canza a Najeriya.
Za a ga yadda tsarin Shugaban kasa da na Firayim Minista yake aiki a Duniya. Wasu ‘yan majalisa sun kawo kudirin canza salon mulki zuwa Firayim Minista
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari