Zaben Najeriya
Majalisar dattawan Najeriya ta yanke hutun babbar sallah da ta dauka domin tattauna manyan abubuwan da suka shafi tsarin kasa da lamuran zabe a yau Alhamis.
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar NNPP, Bishof Isaac Idahosa ya yaba da yadda ya mutane ke son jagoran kwankwasiyya, Rabi'u Musa Kwankwaso.
Tsohon kakakin majalisar wakilar Yakuba Dogara ya bayyana babban kalubalen da tsarin mulkin farar hular ke fuskanta, wanda ya danganta da talauci.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya nemi haɗin kan jam'iyyun siyasa domin ceto Najeriya daga ƙangin da mulkin APC ya jefa ta a ciki.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ce idan kotuna za su fara adalci ga 'yan siyasa kashi 50% na 'yan siyasa za su daina shigar da kara idan sun fadi zabe.
Bincike ya fallasa yadda gwamnatocin jihohin kasar nan 30 suka kashe makudan kudi wajen sayen kayan kwalam da makulashe da walwalar jami'an zaman gwamnati.
Tsohon mai binciken kudi na APC na kasa, Sir Paul Chukwuma, ya bayyana cewa zai kayar da Gwamna Charles Soludo idan ya lashe tikitin takarar gwamna na APC a 2025.
Kungiyar SERAP ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya yi amfani da bikin cika shekara daya a kan karagar mulki wajen bayyana yawan kadarorin da ya mallaka.
Kungiyar matasan APC na kasa sun barranta kansu da masu fafutukar tsige shugaban jam'iyyar na Kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje daga shugabancin jam'iyyar.
Zaben Najeriya
Samu kari