Zaben Najeriya
Shugaba Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa na gyara kurakuran baya, ya bukaci ‘yan Najeriya su kara ba ta dama domin kammala ayyukan da ta fara da farfado da kasar.
Jam'iyyar APM ta bukaci Tinubu ya janye daga takarar 2027 ya goyi bayan Seyi Makinde, tana mai sukar gwamnatin kan tsaro, tattalin arziki da shugabanci.
Jigon NDC, Buba Galadima ya yi ikirarin cewa Kayode Fayemi da wasu ‘yan adawa 6 na hada kai domin kayar da Bola Tinubu a zaben shugaban kasa na 2027.
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya yi gargadin cewa tsarin karba-karba tsakanin Kudu da Arewa na iya zama tarihi idan Atiku ya ci zaben 2027.
PDP ta tantance Farfesa Isa Ali Pantami, Khamisu Ahmed Mailantarki da Usman Aliyu Garry domin su fafata a sabon zaɓen fitar da dan takarar gwamna na jihar Gombe.
Atiku Abubakar da Amaechi sun samu kashi 73.6 a kuri’ar TInubu Must Go da mutane 109,799 suka kada, yayin da Obi da Kwankwaso suka samu kashi 22.3.
Kingsley Moghalu ya yi watsi da naɗin da Atiku Abubakar ya yi masa a kwamitin yakin zabe, ya bayyana cewa bai yarda ba kuma bai sake shiga siyasar jam'iyya ba.
Atiku Abubakar ya sa Naja’atu Mohammed da wasu mata a kwamitin yakin zaben shugaban kasa. Ragowar matan su ne su Nana Kazaure da Rhoda Sanda da Zainab Buba Galadima.
Primate Elijah Ayodele ya yi gargadin cewa Bola Tinubu na iya fuskantar matsala a zaɓen 2027 idan bai ɗauki matakan magance korafe-korafen jama’a ba.
Zaben Najeriya
Samu kari