Zaben Najeriya
A labarin nan, da a ji ƙungiyar Kwankwasiyya ta fara magana game da tanadin da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya zo wa da ADC kwanaki kadan bayan ya rungumi jam'iyyar.
Majalisar Tarayya ta girgiza a yau Talata yayin da yan majalisu 27 suka sauya sheka zuwa jam'iyyun ADC, APC, da Accord domin fuskantar zaben 2027 dake tafe.
A labarin nan, za a ji NNPP da Rabi'u Musa Kwankwaso ya bari ta sanar da cewa ta gana magana game da hada hannu wajen fitar da dan takarar Shugaban ƙasa da ADC.
Ministan Abuja Nyesom Wike ya bayyana aniyarsa ta marawa Shugaba Tinubu baya a zaben 2027, lamarin da ya janyo rarrabuwar kawuna a jam'iyyar PDP.
A labarin nan, sa a ji cewa an samu karin bayani a wasikar da tsohon Mataimakin gwamnan Kano, Aminu AbdulSalam Gwarzo ya aika wa Abba Kabir Yusuf.
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki, ya janye daga takarar shugaban ƙasa a 2027 domin goyon bayan mika mulki zuwa kudancin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa fitacce a ADC IG Wala ya bayyana kiran da jarumi Sadiq Sani Sadiq ke yi game da sake zaɓen Tinubu a matsayin nuna kishin kasa.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya nuna damuwa kan karancin masu fitowa don kada kuri'unsu a lokacin zabe.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake samun amincewa wasu daga cikin yan jam'iyyar, musamman daga Arewacin Najeriya.
Zaben Najeriya
Samu kari