Jihar Ekiti
Magoya bayan Segun Oni na SDP, tsohon gwamnan jihar Ekiti sun yi fatai da jam'iyyar, sun sake komawa babbar jam'iyyar adawa watau PDP ranar Litinin.
Sakamakon zaben kananan hukumomin da aka yi a jihar Ekiti ranar Asabar ya nuna APC ta lashe dukkan kujerun ciyamomo 38 da kansiloli 177 da ke faɗin jihar.
Rundunar yan sanda ta kama wani tsohon boka da ya zama Fasto mai suna Abiodun Sunday, bisa zarginsa da kashe matarsa, Tosin Oluwadare a jihar Ekiti.
Sanata Musiliu Obanikoro ya ce sun damkawa Ayo Fayose Naira Biliyan 1.2 daf da zaben Ekiti. Ranar 27 ga watan Fubrairu za a cigaba da sauraron karar a kotu.
Rundunar 'yan sanda ta cafke malamin majami'a bisa laifin sace wa tare da garkuwa da mutane tara, da kuma laifin dirkawa matar ma'aikacinsa ciki.
Hukumar NSCDC ta cafke wata mata mai suna Folasade kan zargin damfarar gidan marayu da ta ke aiki har naira miliyan daya, an gano wasu abubuwa a wurinta.
Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya kai ziyarar bazata ga tsohon telan da ke yi masa dinki a lokacin da yake karatu a jami’ar jihar Ekiti a ranar Juma'a.
Uwar gidan gwamnan jihar Ekiti, Dakta Oyebanji, ta fara karantar da ɗaliban jami'ar jihar EKSU kamar yadda ta faɗa a baya duk da aikinta na mace lamba ɗaya.
Gwamnatin jihar Ekiti karkashin shugabancin gwamna Biodun Oyebanji ta fara raba N5,000 ga masu ƙaramin ƙarfi 7,000 da nufin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur.
Jihar Ekiti
Samu kari