
Jihar Ekiti







Tsohon gwamnan Ekiti, Kayde Fayemi ya bayyana cewa shugabannin kasar nan sun gaza sauke nauyin al'umma da ya rataya a wuyansu, kuma dole a gyara.

Ana ci gaba da ce-ce-ku-ce kan kafa shari'ar Musulunci a Kudu maso Yammacin Najeriya. Yayin da Musulmai suka nuna goyon baya, Yarbawa sun ce ba su yarda ba.

Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce kan shari'ar Musulunci a yankin Kudu maso Yamma, Sarkin Ado-Ekiti, Oba Adeyemo Adejugbe, ya rusa kwamitin Shari’a a Masallacin Juma’a.

Jigon jam’iyyar PDP, Emmanuel Fayose, wanda ya kasance kani ga tsohon gwamnan Ekiti Ayodele Fayose ya bayyana niyyarsa ta tsayawa takarar gwamna.

Farfesa Banji Akintoye ya ce Yarbawa miliyan 60 suna goyon bayan neman ƙasar Yarbawa cikin lumana, bisa hakkin cin gashin kai na dokar Majalisar Dinkin Duniya.

Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya nada sabon shugaban ma'aikatan fadar gwamnati. Gwamnan ya kuma raba wasu mukaman guda biyu a gwamnatinsa.

Wasu mahara da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane. ne sun yi awon gaɓa da fasinjojin motar bas mai ɗaukar mutum.18, sun nemi ƴan uwa su biya fansa.

A ranar 10 ga Disamba za a gudanar da zanga zanga a kan tsare lauya mai kare hakkin dan Adam, Dele Farotimi. Za a yi zanga zanga a Legas da Abuja da London

Hukumar NSCDC ta cafke rikakken dan Boko Haram da ya gudu daga Arewa zuwa Kudu ya fara barazana. Isiah Jafaru ya shiga hannu ne bayan an gano halayensa.
Jihar Ekiti
Samu kari