EFCC
Daya daga shaidun hukumar hana yiwa tattalin arzikin Najeriya ta'annti (EFCC) ta bayyana yadda tsohon gwamnan bankin CBN ya boye kudi a asusun matarsa.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta sanya ranar 17 Yuli, 2024 domin yanke hukunci ka bukatar tsohon gwamnan babban bankin kasa, Godwin Emefiele.
Babban alkalin babbar kotun tarayya, Mai shari’a John Tsoho, ya ki amincewa da bukatar Yahaya Bello na mayar da shari’ar damfarar tsohon gwamnan zuwa jihar Kogi.
Rahotanni sun bayyana cewa hukumar EFCC ta sanya Yahaya Bello cikin jerin sunayen wadanda INTERPOL za ta sanyawa ido a kasashe uku na Arewacin Afrika.
An jibge jami'an tsaron a ofishin da ke titin Awolowo a Ikoyin jihar Legas saboda fargabar zanga-zangar kin jinin yadda hukumar ke gudanar da ayyukansu.
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta fallasa wadanda ke da hannu a zanga-zanga da aka shirya kan ayyukanta a kasar nan.
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta nuna damuwa kan abin da ta kira shirim da wasu gurbatattu ke yi na yin zanga-zanga.
Mai bincike a hukumar EFCC, ya bayyana yadda tsohon mai ba da shawara a harkokin tsaro, Sambo Dasuki ya ba tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose N1.2bn.
Shugaban hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), Ola Olukoyede ya koka kan irin girman satar makudan kudaden da ake yi a kasar nan.
EFCC
Samu kari