EFCC
Hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta nemi gwamnatin tarayya ta samar da kotu na musamman saboda barayin fetur don saukaka hukunci.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta sahalewa hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta rufe asusun kirifton wasu mutane hudu.
Hukumar yaki da cin hanci ta ICPC ta na zargin tsohon hadimin Mallam Nasir El-Rufai mai suna Mr. Jimi Lawal kan zargin badakalar N11bn na kwangila.
Hukumar yaki da cin hanci da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta samu gagarumar nasara a yakin da take yi da cin hanci cikin shekara daya.
Hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta gayyaci shugaban hukumar aikin hajji na kasa (NAHCON) domin jin yadda aka yi da tallafin N90bn ga alhazan bana.
Hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta bayyana cewa ta kama wani matashi mai dalilin aure na bogi, inda aka gurfanar da shi kotu.
Babbar Kotun jihar Kano ta yi zama kan shari'ar da Sanata Rabiu Kwankwaso da wasu mutane bakwai ke karar hukumar EFCC kan take hakkinsu na 'yan kasa.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya sake gabatar da sabuwar bukata a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja kan tuhumar da EFCC ke yi masa a badakalar N80bn.
Wata babbar kotu dake Abuja, ta yi watsi da bukatar da tsohon gwamnan CBN Godwin Emefiele ya gabatar na neman izinin tafiya kasar Ingila (UK) domin neman magani.
EFCC
Samu kari