EFCC
Jerin ministocin Shugaba Muhammadu Buhari da ICPC/EFCC ta taso a gaba bayan barin gwamnati. A ciki akwai Chris Ngige da ya yi kusan shekaru takwas yana minista.
Shugaban EFCC na ƙasa ya yi ikirarin cewa da haɗin bakin sarakuna ake haƙar na'adanai ta haramtaccuyar hanya wanda ke kawo gurɓatar muhalli a ƙasar nan.
A wannan labarin, za ki ji yadda wash matasa masu karfin hali su ka shiga hannun hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) bisa zargin sojan gona.
Hukumar da ke yaki da rashawa ta EFCC, ta ce tana aiki da jami'an tsaro na cikin gida da na waje domin kama da Yahaya Bello, tsohon gwamnan jihar Kogi
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta bayar da belin tsohon shugaban hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON) Jalal Arabi kan binciken N90bn.
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta bayyana yadda aka yi aikin hadin gwiwa wajen gano badakala a hukumar alhazai.
Kotun daukaka kara ta umurci tsohon gwamna, Yahaya Bello da ya mika kansa domin a gurfanar da shi a gaban kuliya. Kotun ta yi watsi da hukuncin wata kotun Kogi.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa tun bayan karbar ragamar jagorancin kasar nan ya fara daukar matakin yaki da rashawa da ta yi katutu a kasa.
Dan Bello ya nuna an sabawa tsarin ba da kwangila, ana azurta kamfanin Novomed. Na kusa da Rabiu Musa Kwankwaso ya shiga badakalar N8bn a shekara.
EFCC
Samu kari