Jihar Edo
Dan tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai da ake kira Bashir El-Rufai ya nuna goyon bayansa ga dan takarar gwamna a jam'iyyar PDP, Asue Ighodalo a zaben Edo.
Kungiyar Yiaga Africa ta bayyana cewa za a iya samun tashin hakula a kananan hukumomin takwas na Edo a lokacin zaben gwamnan jihar da za a gudanar ranar Asabar.
Jihar Edo ta dauki harama yayin da ya rage kwana daya a gudanar da zaben gwamnan jihar, inda tuni hukumar zabe ta ke jan ragamar shirye shiryen zaben.
A yayin da al’ummar Edo ke shirin kada kuri’a a zaben sabon gwamna a ranar Asabar, 21 ga Satumba, mun yi cikakken bayani kan laifuffukan zabe a Najeriya.
Yayin da al'ummar jihar Edo ke shirin fita su zabi wanda zai shugabanci su, Legit Hausa ta tattaro maku wasu muhimman abubuwa game da siyasar jihar.
Jam'iyyun siyasa 9 da suka hada da RM, SDP, ZLP, APM, ADP, APP, Accord, YPP, da kuma AA sun rutsa tsarinsu tare da marawa Monday Okpebholo na APC baya a jihar Edo.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya bayyana cewa jam'iyyar PDP za ta amince da sakamakon zaben gwamnan jihar idan an gudanar da shi bisa gaskiya da adalci.
Hasashen wani malamin addini ya nuna wanda zai lashe zaben gwamnan jihar Edo a 2024. Majiyar Legit.ng ta ruwaito cewa malamin ya yi hasashen ana saura awa 48 zabe.
A ranar Asabar za a gudanar da zaben gwamna a jihar Edo inda yan takara 17 za su fafata. Hukumar zabe ta tantance yan taakarar gwamna a Edo na 2024.
Jihar Edo
Samu kari