Jihar Edo
Gwamna Monday Okpebholo na Edo ya zargi tsohon gwamna, Godwin Obaseki da kwashe motoci 200 a gidan gwamnati inda ya kafa kwamiti na musamman domin kwato su.
Gwamna Monday Okpebholo na Edo ya sallami dukkan ƴan majalisar gudanarwa na manyan makarantun gaba da sakandire mallakin gwamnatin jihar Edo nan take.
Gwamna Monday Okpebholo ya samu damar naɗa hadimai 20 bayan majalisar dokokin jihar Edo ta amince da bukatarsa a zaman yau Talata, 19 ga watan Nuwamba.
Gwamnan Edo, Monday Okpebholo ya amince da naɗin wasu mutane biyar a matsayin waɗaɓda za su ragamar hukumomin gwamnati, ya naɗa karin kwamishina.
Nan da wasu sa'o'i mutanen jihar Ondo da fadin Najeriya za su san wa zai zama gwamna. Mun kawo hanyar da mutum zai bi domin ganin sakamakon kuri’u a zaben Ondo.
Gwamnan Edo ya bayyana yadda ya samu jemage da ya mutu a kan gadonsa. Gwamnan ya ce Allah ne ya kubutar da shi, bai je wurin boka ba saboda zabe.
Gwamna Monday Okpebholo na jihar Edo ya umarci rufe asusun jihar da ke dukan bankunan yan kasuwa har sai an kammala bincike inda ya yi musu gargadi.
Sabon gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya rusa shugabancin hukumomin gwamnati, ya sallami masu riƙe da muƙaman siyasa gaɓa ɗaya bayan shiga ofis.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta karbi kasar nan a cikin durkushewar tattalin arziki, saboda haka ya dauki tsauraran matakai.
Jihar Edo
Samu kari