Zaben Edo
Wasu ‘yan bindiga sun sace akwatin zabe a Owan ta Yamma yayin zaben gwamnan Edo na 2024, a cewar jigon jam’iyyar PDP, Barista Godwin Dudu-Orumen.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), ta sanar da cewa za ta ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Edo da safiyar ranar Lahadi.
Tawagar jami'an 'yan sanda sun kori gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki daga harabar ofishin hukumar zabe ta kasa da ke birnin Benin, babban birnin jihar.
Zabe a jihar Edo ya dauki sabon salo bayan Gwamnan Godwin Obaseki ya dira a inda INEC ke tattara sakamakon zabe yayin da APC ta bukaci ficewarsa.
Hukumar zabe ta INEC ta yi magana kan fara fitar da sakamakon zabe inda musanta fara sanar da yadda aka gudanar da zaben a yau Asabar a jihar Edo.
A yau mutane na zaben sabon gwamnan jihar Edo. Gungun kungiyoyi na Nigeria Civil Society Situation Room (NCSSR) sun ce an saye kuri’un talakawa a zaben da burodi.
Mataimakin Sufeto-Janar na 'yan sandan Najeriya, Frank Mba, ya bayyana cewa masu kada kuri'a sun fito sosai domin gudanar da zaben gwamnan jihar Edo.
Zaben gwamna naa daya daga cikin zabubbukan da ake gudanarwa a Najeruya domin zabar shugabanni. Akwai hanyoyin da ake bi wajen samun wanda ya yi nasara.
Sakamakon zaben gwamnan jihar Edo da ke gudana yau sun fara shigowa daga rumfunan zabe daban-daban. Kasance da Legit Hausa domin ganin sakamakon kai tsaye.
Zaben Edo
Samu kari