
Zaben Edo







Matar gwamnan Ondo Betty Anyawu ta na so ta yi takarar kujerar Majalisar Dattawa a inda ta fito, gabashin jihar Imo a zabe mai zuwa da za ayi a shekarar 2023.

A jiya ne Dr. Olusegun Mimiko da magoya bayansa suka amince su sauya-sheka zuwa jam’iyyar PDP. Shugaban jam’iyyar ZLP, Joseph Akinlaja, ya bada wannan sanarwa.

Jam’iyyar APC ta taso Gwamnan Edo, Godwin Obaseki a gaba, ta na so ya sauka daga karagar mulki. APC tana bukatar Gwamnan jihar Edo ya sauka saboda rashin tsaro.

Jam'iyyar PDP ta shawarci gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da ya zauna lafiya da abokan hamayya a jihar wadanda ke da muradin aiki tare da shi don ci gaba.

Ahmed Suleiman Wambai, babban jigon jam'iyyar APC ya bayyana cewa kotu na tsige Godwin Obaseki daga matsayin gwamnan jihar Edo saboda ya take wasu dokoki biyu.

APC ta fadi yadda Jam’iyyar PDP ta lashe zaben Gwamnan Jihar Edo, ta ce an zubar da jini. Don haka ne Jam’iyyar ta nemi IGP ya kama wani Hadimin Godwin Obaseki.
Zaben Edo
Samu kari