Matsin tattalin arziki
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta mayar da martani ga zargin da Atiku Abubakar ya yi game da tattalin arziki da yadda ke tafiyar da shi.
Bankin EBID na ECOWAS ya bai wa gwamnatin jihar Bauchi rancen dala miliyan 91.63 domin gina tituna da gadoji 24, tare da samar da dubban guraben aiki.
Kasar China ta yi Allah wadai da sababbin harajin Amurka kan kayayyaki, tana gargadin cewa matsalaa kasuwanci ba zai amfani kowace ƙasa ba a duniya.
Matatar Dangote ta koma sayar da fetur da naira bayan dakatar da tsarin dala, tare da ƙara farashin lita daga N1,075 zuwa N1,215 kan kowace lita.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana game da shirinsa na kawar da talauci daga fadin Najeriya da manufofinsa.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta ADC ta yi mamakin yadda ake samun karuwar kashe kudi a kamfanin mai ta NNPC ba tare da bayani ba.
Jam'iyyar ADC ta bukaci Shugaba Bola Tinubu ya sauya manufofin tattalin arziki ko ya sauka, tana mai zargin gwamnatin APC da ƙara talauci da yunwa.
Jigon APC Ayoola Lawal ya ce shirin Amurka na dakatar da tallafi ga Najeriya ya zama ƙararrawa domin ƙasar ta dogara da kanta tare da ƙarfafa hukumominta.
Gwamnatin Yobe ta amince da kashe Naira miliyan 460.83 domin tallafa wa mata masu ƙananan sana'o'i, musamman masu soya ƙosai, da kayayyakin aikin sana'a.
Matsin tattalin arziki
Samu kari