Matsin tattalin arziki
Dokar haraji da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanyawa hannu za ta wajabta wa 'yan kasa amfani da rajistar haraji kafin mu'amala da banki daga shekarar 2026.
Gwamnatin tarayya ta yi karin haske game da harajin fetur na 5% da aka sanya a cikin sababbin dokokin haraji da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kawo.
Shugaban kwamitin gyaran haraji na shugaban kasa, Taiwo Oyedele ya ce sabon tsarin haraji zai saukaka wa yan Najeriya, ya fadi yadda kowa zai gano.
Tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya caccaki gwamnatin Bola Tinubu kan yawan ciyo bashi da take yi, yana mai cewa za su iya neman bashi har a Opay.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana takaicin yadda ake samun karuwar talauci a Najeriya tun bayan 1960.
Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da kashe N6.5bn don fadada titin garin Misau mai tsawon kilomita 7.5, wanda za a kammala nan da karshen shekarar 2025.
A shekarar 2026 sabon harajin shugaba Bola Tinubu na 5% zai fara aiki a Najeriya. Harajin zai shafi 'yan kasuwa, ma'aikata, malamai dalibai da duk 'yan Najeriya.
Gwamnatin Najeriya za ta koya wa Najeriya dabarun yaki da talauci domin kawar da fatara a kasar nan. Jakadan China ya gana da ministan jin kai a Abuja.
Tsohon shugaban kasa Obasanjo ya soki ’yan majalisar Najeriya, ya kira ayyukan mazabu a matsayin sata, ya kuma zarge su da cin hanci da karya kundin tsarin mulki.
Matsin tattalin arziki
Samu kari