Matsin tattalin arziki
Ana fama da tsadar rayuwa, kakakin matasan PDP na kasa, Dare Akinniyi, ya bukaci Tinubu da ya sake duba manufofinsa na tattalin arziki da hada kai da ‘yan adawa.
Wani matashin mai suna Maleek Anas ya wallafa a shafin X cewa ya sayi buhunan siminti guda biyu kan kudi N6,000 kowane daya daga kamfanin Dahiru Mangal.
Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta kaddamar da shirin samar da gidaje karkashin 'Renewed Hope'. Mun kawo matakan mallakar gida a wannan tsarin.
Matasan jihar Filato sun yi zuga sun gana da gwamnan jihar, Caleb Mutfwang a ranar da aka kammala zanga-zangar yunwa. Matasan sun ba shi sako ya kaiwa Tinubu.
An samu labarin yadda aka raba Naira Biliyan 438 tsakanin Gwamnoni 34 da Ministan Abuja, Nyesom Wike. Zamfara ta samu N49bn amma ba a ba Kaduna ko sisi ba
Yayin da ake cikin wani irin mayuwacin hali a Najeriya, an gudanar da addu'o'i da karatuttukan Alkur'ani mai girma domin neman mafita a jihar Kano.
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Rijiyar Lemo ya gargadi 'yan kasuwa da masu hali su ji tsoron Allah wurin tausayawa talakawa saboda neman albarka.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya koka kann halin shugabanni inda ya ce ya kamata su kasance a gidajen gyaran hali saboda halayyarsu.
Rahotanni sun bayyaɓa cewa tun da duku-duku matasa masu zanga zanga sun fito kan tituna a babban birnin tarayya Abuja duk da tulin jami'an tsaro da aka jibge.
Matsin tattalin arziki
Samu kari