Matsin tattalin arziki
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima ya shiga taron majalisar tattalin arziki watau NEC a fadar gwamnatin tarayya da ke birnin Abuja.
Malamin addinin kirista, kuma jagora a cocin Methodist da ke Abuja, Rabaran Dr. Michael Akinwale ya ce bai dace yan kasar nan su rika kushe gwamnatin Tinubu ba.
Rahotanni sun bayyana cewa druruwan 'yan adaidaita sahu sun mamaye titunan Kano domin gudanar da zanga-zangar nuna adawa da karin farashin man fetur.
A labarin nan za ku ji cewa shugaban kungiyar ma su kasuwancin man fetur na kasa, Billy Gilly Harry ya yi gargadin karuwar farashin litar fetur a kasar nan.
Gwamnatin tarayya za ta gabatar da sabuwar dokar kara harajin VAT ga majalisar tarayya. Kwamitin shugaban kasa ne ya tsara daftarin karin harajin zuwa 10%.
Andrew Wynne, dan ƙasar Burtaniya da rundunar yan sandan kasar nan ta ce ta na nema ruwa a jallo ya musanta zargin da hukumomin Najeriya ke yi masa.
A wannan labarin za ku ji cewa ana can an fara sauraren shari'ar matasan da rundunar yan sandan kasar nan ta kama a lokacin zanga-zangar tsadar rayuwa.
Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta fara gina rukunin gidajen 'Renewed Hope' a karamar hukumar Tofa da ke jihar Kano inda aka fara da gidaje 500 a kauyen Lambu.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi tattaki zuwa karamar hukumar Gummi inda ambaliya ta ritsa da su. Ya ba da tallafin kudi da filaye ga wadanda abin ya shafa.
Matsin tattalin arziki
Samu kari