Matsin tattalin arziki
Kumgiyar masu gidajen mai ta Najeriya watau PETROAN ta bayyana cewa babu abiɓda ya sauya a harkokin cinikin mai tsakanin mambobinta da matatar Ɗangote.
Majalisar Dattawan Najeriya ta ba da umarnin gudanar da bincike kan farashin kuɗin data da kamfanonin sadarwa suka kara wanda ya jefa matasa cikin ƙunci.
Tsohon minista a Najeriya, Sheikh Isa Ali Pantami ya gargadi shugabanni daga kan kansiloli har shugaban kasa da su tabbata sun yi adalci ga al'ummar da suke mulka.
Mutane sun nuna damuwa kan yadda Sanata Abdul Ningi ya fito bakin titi yana rabawa ƴan acaba da sauran mutanen mazaɓarsa kyautar N1,000 a watan azumi.
Dan Majalisa mai wakiltar Bakori da Ɗanja a Majalisar Dokoki ta Ƙasa ya raba tallafi da goron Sallha ga al'ummar mazaɓarsa, an raɓa kimanin N110m.
'Dan shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu watau Seyi ya gamu da tangarɗa da matasa suka dakawa motar kayan abincin da zai rabawa jama'a wawa a jihar Gombe.
Shirin koyon sana’o’in Gwamnatin Adamawa zai taimaka wa matasa su samu ƙwarewa a fannoni daban-daban, rage rashin aikin yi, da ƙarfafa dogaro da kai.
Tun bayan hukuncin kotun koli kan yancin kananan hukumomi, Gwamnoni na ƙoƙarin hana aiwatar da matakin cin gashin kai da biyansu kudadensu kai tsaye.
Rahotanni sun ce wasu mutane da ba a san ko su waye ba sun kwace wata mota dauke da kayan tallafin abinci ta hukumar WFP a garin Gubio da ke jihar Borno.
Matsin tattalin arziki
Samu kari