Matsin tattalin arziki
Daga 1 ga Janairun shekarar 2026, bankuna za su fara cire ₦50 harajin hatimi (stamp duty) kan duk wata tura kuɗi ta lantarki daga ₦10,000 zuwa sama.
SERAP ta shigar da karar gwamnoni 35 da Nyesom Wike gaban kotu kan zargin rashin bayyana yadda aka kashe N14tn na rarar kudaden tallafin man fetur.
Matasan Najeriya a ADC sun fito zanga-zanga kan dokokin haraji na Bola Tinubu, suna juyin neman canje-canje daga majalisar bisa zargin tauye hakkokin jama’a.
Kungiyar lauyoyi ta NBA da Atiku Abubakar sun bayyana damuwa kan zargin sauya dokokin haraji, suna kiran a dakatar da aiwatar dasu don tabbatar da gaskiya.
Najeriya ta samu nakasu a kasafin kudin 2025, kudin da aka yi hasashem gwamnati za ta samu daga bangaren danyen mai ya yi kasa sosai da sama da kaso 60.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya fadi yadda ya sha wahala a rayuwa bayan rasuwar mahaifinsa. Ya ce ya yi tallan lemon kwalba a wasu titunan jihar Legas.
Shugaban kwamitin gyaran dokar haraji ta gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce kamfanoni 149 ba za su fara biyan haraji ba idan an shiga 2026.
Bankin Duniya na shirin amincewa da rancen $500m ga Najeriya domin bunkasa damar samun kudi ga kananan kamfanoni, tare da jawo jarin masu zaman kansu.
Gwamnatin tarayya karkashin shirin RHIESS ta fara raba wa tsofaffin mutane da suka haura shekara 65 tallafi a jihar Delta, uwargidar gwamna ta kaddamar a Asaba.
Matsin tattalin arziki
Samu kari