Jihar Ebonyi
Gwamnatin jihar Ebonti ta hannu mai dakin Gwamna Francis Nwifuru ta fara rabawa zawarawa tallafin gidaje domin su samu wurin zama a kananan hukumomi 13.
Wani matashi ya yi tattaki daga Ikorodu zuwa Abakaliki na tsawon kwanaki 17 don godiya ga Gwamna Nwifuru, ya samu kyaututtuka ciki har da tallafin N10m.
Gamayyar jam'iyyun adawa a jihar Ebonyi sun kafa kawance a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar ADC, inda suka bayyana shirinsu na hamɓarar da gwamnatin APC a 2027.
Gwamnoni da dama sun haura dokar mafi karancin albashin Najeriya watau N70,000, jihar Imo ce a sahun gaba bayan Uzodinma ya yi kari zuwa N104,000.
Wata Kotun Majistare a jihar Ebonyi ta bayar da umarnin a tsare wani malamin addini bisa zargin yunkurin kisan kai, haddasa gobara, da sauran laifuffuka.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya haura mafi karancin albashin ma'aikata na kasa, ya amince da N90,000 ga karamin ma'aikaci a kowane wata.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Ogbonna Nwifuru, ya dauki matakin dage dakatarwar da ya yi wa jami'an gwamnatinsa guda 81. Ya umarci su koma bakin aiki.
'Yan bindiga sun kashe 'yan sanda biyu da ke rakiyar shugaban masu rinjaye na majalisar Ebonyi, yayin da motarsu ta lalace a Imo. 'Yan sanda sun fara bincike.
Gwamna Nwifuru ya dakatar da kwamishinoni 25 da wasu jami’ai 60 saboda rashin halartar taro, ya umarci su tafi hutu na wata guda ba tare da albashi ba.
Jihar Ebonyi
Samu kari