Donald Trump
Kazalika, Amurkawa da yawa sun bayyana bacin ransu akan abinda ya faru a Capitol, lamarin da yasa da yawan 'yan kasar ke yin kiran a gaggauta tsige shi kafin ya
Kotun Bagadaza ta ba da sammacin kame shugaba Donal Trump na Amurka. Kotun tana zargin Donal da bada umarnin hari da jirgi mara matuki kan sojojin na Iraqi.
Wani Babban Jami’in Gwamnatin Amurka ya yi murabus a sakamakon harin Capitol. Wannan ya na cikin abubuwan da su ka faru a Amurka a ranar Alhamis a Washington.
Rayuka hudu sun salwanta kuma an cafke mutane 52 sakamakon zanga-zangar da magoya bayan Shugaba Donald Trump suka tada a ranar Laraba, Arise TV ta ruwaito.
Kamfanin sadarwa na manhajar Twitter ta rufe shafin Shugaba Donald Trump na Amurka saboda kalamensa a kan harin da aka kai Majalisar Amurka a ranar Laraba. Trum
A kalla sinadarai masu fashewa guda biyu aka gano a birnin Washington DC sakamakon rikicin da ya barke, kamar yadda Premium Times ta samu rahotanni daga kasar
Donald Trump ya sha alwashin tona asirin abin da ya faru a zaben Amurka a cikin makon nan. Trump ya ce za a gabatar da hujjojin da ke nuna an murde zaben bara.
A Amurka, Joe Biden ya bada mukamai fiye da 100 tun kafin ya hau kujerar Shugaban kasa. Osaremen Okolo ta na cikin wadanda su ka samu shiga Gwamnatin Biden.
Gumurzu da aka kwashe watanni ana yi tsakanin Shugaba Donald Trump na Amurka da zababben Shugaban kasa, Joe Biden ta zo karshe bayan Kwalejin Zaben Amurka ta ta
Donald Trump
Samu kari