Donald Trump
Akalla mutane biyar sun mutu, wasu biyar sun jikkata bayan jirgin dakon kaya na Amazon ya yi hatsari a filin jirgin Miami, lamarin da ya haddasa gobara.
Jirgin ruwan dakon man kasar Iran ya fuskanci harin makamai masu linzami hudu daga Amurka kusa da tsibirin Kharg, ba tare da rahoton asarar rayuka ba.
Gwamnatin Donald Trump a Amurka na binciken jami’an soja kusan 50 kan zargin fitar da bayanan sirri game da raguwar makamai a yaƙin da suke yi da Iran.
Shugaba Donald Trump ya zargi jam'iyyar Democrats da son Amurka ta sha kashi a yakin kasar musulunci ta Iran yayin da amincewar jama'a da gwamnatinsa ke raguwa.
Wata kotun tarayya da ke Amurka ta dakatar da sabon umarnin Shugaba Donald Trump da ke neman takaita damar samun zama ɗan ƙasa ta hanyar haihuwa.
Fadar White House ta karyata jita-jitar mutuwar Donald Trump bayan sanarwar wani taron manema labarai da JD Vance zai gudanar ta haifar da ce-ce-ku-ce.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi magana kan sauya sunan mashigar Hormuz zuwa “Trump Strait”, kafin daga bisani ya nuna cewa ba da gaske yake nufi ba.
Mataimakin mai magana da yawun Majalisar wakilai, Hon. Philiph Agbese ya bukaci Amurka ta dauna daukar maganar yan adawa masu son bata sunan Bola Tinubu.
Donald Trump ya nada Karl Von Batten, ɗan asalin Najeriya kuma tsohon ɗan lobbyn Atiku Abubakar, a matsayin kwamishina a wata hukumar shugaban ƙasa ta White House.
Donald Trump
Samu kari