Donald Trump
Gwamnatin Amurka na kan hanyar amincewa da sayar wa Isra’ila makamai da darajarsu ta kai dala biliyan 2.8, ciki har da manyan bama-bamai masu hadari.
Kasar Amurka ta gargaɗi ɗan ƙasarta kan tafiya Saudiyya saboda barazanar hare-haren Iran da ƴan Houthi masu barazana ga rayuwar jama'a da cibiyoyi.
Majalisar Wakilan Amurka ta kada kuri’ar 220-204 kan kudirin takaita ikon Donald Trump na ci gaba da yakin Iran ba tare da amincewar Majalisa ba.
Rahoton Pentagon ya bayyana cewa hararen Iran sun lalata daruruwan gini da kadarorin sojin Amurka na biliyoyin dalar Amurka a kasashe takwas na Gabas Tsakiya.
IRGC ta Iran ta yi ikirarin kakkabo jirgin MQ-1 a yammacin mashigar Hormuz, yayin da ake ci gaba da takaddama kan tsaron muhimmiyar hanyar safarar man fetur.
China ta musanta bai wa Iran hotunan tauraron dan Adam kafin harin da ya kashe sojojin Amurka 3 a Jordan, yayin da Trump ya ce kasashen na yi wa juna leken asiri.
Donald Trump ya ce yakin Amurka da Iran zai iya kawo karshe bayan zaben tsakiyar wa’adin Amurka a Nuwamba, yana hasashen farashin man fetur zai fadi matuka.
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya gargadi magoya bayansa na Jam’iyyar Republican cewa za su “shiga wuta” idan ba su fito sun yi zaɓe a zaɓen tsakiyar wa’adi ba.
Donald Trump ya yi watsi da bukatar Saudiyya ta kai hari kan Houthi a Yemen yayin da ’yan tawayen suka karɓe wani tsibiri a mashigar Bab al-Mandeb.
Donald Trump
Samu kari