Donald Trump
Iran ta lalata sansanonin sojin Amurka da jiragen yaki na biliyoyin daloli, yayin da majalisar Amurka ke neman bahasi kan kudaden da gwamnatin Trump ke kashewa.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta ɗan huce, ta fitar da sababbin buƙatu ga Amurka domin a bude mashigar ruwa ta Hormuz da kawo ƙarshen yaƙin yankin.
A labarin nan za a ji cewa shugaban Amurka Donald Trump ya yi magana game da yawan hari da wasu ɗaiɗaikun mutane ke kai masa da zummar hallaka shi baki daya.
Wani mutum mai suna Cole Allen ya kai hari wajen liyafar manema labarai a Washington, inda ya yi niyyar kai farmaki kan jami’an gwamnatin Donald Trump da ke taron.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da wasu shugabanni sun bayyana firgici kan harin, suna yaba wa jami’an tsaro kan gaggawar dakile maharin.
An bayyana asalin Cole Tomas Allen, tsohon dalibin Caltech kuma malami, a matsayin wanda ya bude wuta a taron 'yan jaridu inda Shugaba Trump yake halarta.
A labarin nan za a ji cewa majalisar dokokin Amurka ta fara neman bayanai game da harin da dakarun kasar suka kai Najeriya bisa umarnin Donald Trump a 2025.
Wani mutum mai suna Cole Allen daga California ya kai hari da bindiga a wurin liyafar ‘yan jarida a Washington, inda aka fitar da Donald Trump cikin gaggawa.
'Dan bindiga Cole Tomas Allen ya kai hari wurin taron 'yan jaridu a Washington, inda Shugaba Trump ya tsira kuma ya lashi takobin ci gaba da yaki da Iran.
Donald Trump
Samu kari